Connect with us

Labaran Najeriya

Atiku da Buhari: Ba na a Tsaka ga zabi na – Obasanjo yace haka.

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Shugaban Kasa na da Olusegun Obasanjo, ya tsayad da tsayin sa tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Mataimakin sa na da Atiku Abubakar, da cewa shi bai tsaya a tsaka ba ga wanda zai zama shugaban kasa na Najeriyya a shekara ta 2019.

Shugaban Kasa na da ya fadi wannan ne bisa ga labarin da ke a labarai da cewa yana a tsaka ga zaben ko wanene zai fi kyau da zaman shugaban kasa a wannan kasa.

Obasanjo ya tsayad da zaben sa ga Atiku Abubakar, a matsayin jigo wanda aka tsayar a kungiyar PDP

Obasanjo ya nuna kiyayyar sa da shugaban kasa Muhammadu Buharu a shekara ta 2019, da cewa mara hankali ne kawai zai nuna so ga shugaba wanda ya kasa ga mulkin sa ga karya chin rashawa, ba kula, da rashin tsaro da sauran su.

wannan ya fito ne a wani labari a Cairo inda Olusegun Obasanjo ya kasance shugaba ga wannan kungiya. wannan ya ja hankalin sa a labari wanda aka rubuta da cewa Shugaban kasa na da ya tsayad da zaben sa a tsaka.

“Wannan magana ce kawa saboda Shugaban kasa na da bai yi anfani da zarafi taro a Iwo da nuna zabin sa ga jama ba ko kuma tsayar masu da dan zabe. amma ya fadi da cewa yan Najeriya su yi zabi wanda ya fi masu kyau da kuma zabi wanda zai kai wannan kasa gaba”.

“Mara hankali ne kawai zai tsaya a tsaka ga zaben sa ganin cewa kasar nan ta lallace ga shugabanci, ga cin rashawa, rashin ganin gaba, rashin tsaro da kuma kiyayya ta gaskiya.

“Olusegun Obasanjo ba mara hankali bane ko kuma wawan mutum”

Yace Najeriya baza ta sami chanji ko cigaba ba idan bata dauki mataki ba ga  makiyar cin gaban kasar Najeriya.

“da cewa idan ba a dauki mataki mai karfi ba yanzu nan a wannan shugabanci, abin da zai biyo da baya zai fi muni ga wanda ke faruwa yanzun nan a kasar Najeriya”.