Connect with us

Labaran Najeriya

Buhari na godewa Gwamnatin Swiss da yarda ta mayar da kudin da ta sata

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Shugaba Muhammadu Buhari a yau Talata a Abuja na godewa Gwamnati da kuma jama’ar Switzerland yarda ta mayar da kudin da ta sata.

Bayan Isar da wannan sakon shaidar daga hannun Ambasada na Switzerland mai suna Mr George Steiner, Shugaba Buhari yace wannan a kashin gaskiya abu ne na fahariya. wannan kuma ta nuna irin so ta cin gaba wanda Gwamnatin Suwizalan ke da shi ga kasar mu ta Najeriya.

“Muna gode wa Shugabancin Swiss yadda ta dauki wannan mataki ta mayar da kudin da aka sata ba tare da bin doka ba.”. in ji Shugaba Buhari.

Shugaba Buhari ya iya gane da kokarin da Gwamnatin Swiss ke yi a Arewa ta Gabas.  musanman ga wadanda suka raunana, wannan mataki ya taimaka da yawa sosai. ya kuna fada da cewa zumunci tsakanin wanan kasa biyu zat kara karfafa kwarai da gaske.

Ambasada na Swiss kuwaya kara da cewa Gwamnatin Swiss na da muradi kuma na a shirye domin taimakawa kasar Najeriya a kowani lokaci, musanman a Arewa ta Gabas na wannan kasar.

“Muna da zumunci mai karfi da Najeriya. kuma abin girmamawa ne da kuma dama a garemu mu taimaka da kuma bada hadin kai ga duk wani abu da ta taso  a wannan kasar.

“Najeriya babbar kasa ce, abin ban girma ne, kuma abin fahariya ne na kasance anan,’’ in ji shi.