Connect with us

Uncategorized

Sabuwa: Atiku ya sa hannau a takardar yarjejeniyar zaman lafiya ta zaben 2019

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da kwamitin kula da zaman lafiya ta kasa (NPC) ya gabatar.

Yan wasa Labarai na ‘The Sun’ sun bada rahoton cewa Atiku ya sanya hannu kan takardun a ranar Laraba, Disamba 12, a gaban mambobin kwamiti na zaman lafiya wanda tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar ya jagoranci, a Abuja.

Shugaban na kungiyar PDP, Uche ya sheda wannan, da sauran ‘yan jam’iyyar da ke tare Atiku a wurin da aka sanya hannu ga takardun.

An yi damuwa bayan Atiku bai nuna wata ganawa a ranar Talata, 11 ga watan Disamba, inda wasu ‘yan takara na jam’iyyun siyasar suka rattaba hannu.

Legit ya bayar da rahoton cewa Atiku da sauran ‘yan takarar shugaban kasa kamar Omoyele Sowore na AAC, da kuma Oby Ezekwesili na ACPN duk sun ce ba a gayyace su ba.

Yan Lokatai kadan da ta wuce; Naija News ta bayyana Dalilin da ya sa dan Takar Shugaban Kasa ta Jam’iyyar PDP Atiku bai sami kansance ga Sa hannun ba ga Takardar Yarjejeniya ta zaman lafiyar kasa ba.

Sauran bayanai zasu biyo baya……..