Connect with us

Labaran Najeriya

Ga sabuwa: Ahmed Indimi cikin murna da Matarsa Zahra Buhari

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Mijin Zahra, Ahmed Indimi ya nuna murna shi ga matarsa, Zahra Buhari na ganin ranar haihuwa ta na shekaru 24.
Surukin shugaba Muhammadu Buhari, Ahmed Indimi ya watsa ga dandalin watsa labarun don yada matarsa Zahra, yayin da ta kara shekara daya bisa shekarunta.

Zahra, wadda ke ɗaya daga cikin ya’yan Shugaba Buhari sanannu, ta juya shekaru 24. Mijinta, Ahmed Indimi ya watsa ga filin nishadi don nuna farin cikin sa ga matar a yayin da ya kara yadawa da wata kyakkyawar sako ta so.

A yayin da yake raba wata bidiyo na su tare, ya rubuta cewa: “Masoyata Matana @mrs_zmbi, bari ranar haihuwarki ya zama mai farin ciki kamar yadda ki ka sanya ni.”Barka da Ranar Haihuwa! ”

Ahmed ya zabi kalmominsa a cikin ƙaunar rayuwarsa, Zahra. yace mata, ke ce mafi muhimanci duka ko ta ina musanman a rayuwa na. Ya kara da cewa babu wata macce dake iya cika zuciyarshi kamar ita.

 

Naija News ta ruwaito Zara ta aika wa tsohon ta sakon gaisuwa ta murnan tunawa da ranar haihuwan sa shekara 76 a yau