Connect with us

Uncategorized

Barazanar APC: Jam’iyyar PDP ta kaddamar da shirin da aka yi don tsige Saraki

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki

Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda da yan DSS don tsige shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, daga ofishin sa.

Naija News ta kulla da cewa, wannan maganan tsige shugaban majalisar dattijai ta fara ne tun lokacin da Saraki ya janye kansa daga Jam’iyyar APC zuwa PDP.

APC da shugaban kungiyar, Adams Oshiomhole ta ce bai dace Saraki ya saura akan kujerar shugaban yan majalisar dattijai ba, bayan da ya juyawa tsohon Jam’iyyar shi. da kuma dubin Jam’iyyar da ya koma na da mambobi kalilan a majalisar a halin yanzu.

A wata sanarwa a daren da ta wuce ta hannun Sakataren Watsa Labarun Kasa, Kola Ologbondiyan, PDP ta ce wanna halin kaito ne, kuma halin banza ce ga gwamnatin Buhari da Jam’iyyar APC ga barazanan tsige Saraki a kujerar Shugaban Sanatoci.

“Daya daga cikin mãkircin itace yin amfani da ‘yan sanda da DSS don kirkiro zargin banza da karya ga Sanata Saraki, don a tayar masa hankali da kuma watsar da Jam’iyyar PDP a shirin zabe. wanda shiri da PDP ta ce da ita, “kuwa bayan yaki” yayin da’ yan Najeriya duka na goyon bayan Jam’iyyar PDP a ganin cewa ta ci nasara da gwamnatin APC.

Naija news ta ruwaito Babangida Aliyu tsohon gwamnan Jihar Neja, ya tabbatar cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, zai kayar da Shugaba Muhammadu Buhari a zaɓen 2019.

Karanta kuma: Mabiya bayan Kwankwaso sun yi Murabus da PDP sun koma APC