Connect with us

Labaran Najeriya

Buhari ya bada Kasafin kudi na shekara ta 2019

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Takaitacen Kasafin kudi ba shugaba Buhari ya bayyar ga Majalisa

Ya fara da cewa, an ware Naira biliyan 65 domin shirin kayan tsaro ga shekara ta 2019, biliyan 45 domin tallafin arewa maso gabashin Najeriya da Naira biliyan 10 jihar Arewacin Gabas.

Ya ce an ware Naira Biliyan goma sha biyar (N15b) domin raya Bankin Aikin Noma da Bankin Harkokin Kasuwanci yayin da aka ware Naira biliyan goma (N10b) ga SMSEs.

A kimance, Kasafin kudi na Shekara ta 2019 itace naira Trillian takwas da tamanin da uku (N8.83 Trillion) – inji Buhari

Kingin labarai zasu biyo daga baya…….

Naija News ta ruwaito Shugaba Muhammadu Buhari a ranar murnan tunawa da haihuwan sa na shekara 76 a garin Abuja, ya roki yan Najeriya su gane, su kuma fahimci manufarsa, a ba shi karin lokatai kadan da nan, a kuma ci gaba da taya shi da gwamnatin sa da addu’a.