Connect with us

Uncategorized

Ba za mu wuce ba sai har mun kame Dino Melaye – In ji ‘Yan Sanda

 

Yan Sandan Najeriya da ke kewaye a gidan Sanata Dino Melaye sun yi barazanar cewa ba za su bar gidan ba sai har sun kame Sanatan.

“Ba za mu bar gidan ba sai har mun kai ga kama shi” wannan shine fadin DCP Jimoh Moshood a yayin da suke zagaye a kofar gidan Sanata Dino Melaye.

Rahotanni ta bayar cewa a yayin da ‘Yan Sanda ke jiran sanatan ya fito don a kama shi hankali kwance, sun bayyana cewa wasu ba za su bar gidan na sa ba, sai har ya fito a sauwake ya mika kansa.

Naija News ta ruwaito da safen nan cewa Sanata Dino Melaye ya ce ba zai mika kan sa ga ‘Yan Sanda ba

Rahoto ta bayar da cewa a tura fiye da kimanin ‘Yan Sanda 50 a gidan Dino Melaye, dake lamba na 11,  hanyar Sangha a Maitama na birnin Abuja.

Naija News ta bayar ‘yan lokatai da suka wuce da cewa Dino Melaye ya bayanna a fillin nishadi ta twitter da cewa ‘Yan Sanda sun fado gidan sa da motoci da kuma kayaki da za su balle kofar gidan sa.

Wannan ita ce bayyanin Dino Melaye a fillin nishadi ta twitter;

‘Yan sandan sun mamaye gidan Dino ne akan zargin cewa Sanatan tare da wasu sun yi wa wani Ofisa mai suna Sgt. Danjuma Salihu harbi a yayin da yake a kan tsaron a shiyan Aiyetoro Gbede, yankin Mopa a Jihar Kogi.

Sanarwar da mai magana da yawun kungiyar ta ce, mai gabatar da karar DCP Jimoh Moshood a Abuja, ya ce ‘yan sanda za su ci gaba da zama a gidansa har sai ya mika wuya.

A statement by the force spokesman, acting DCP Jimoh Moshood in Abuja, said the police would continue to occupy his residence until he surrendered.

 

Karanta kuma Baku fi karfin Doka ba, Buhari ya gayawa Jami’an tsaron Yan Sanda a wata gabatarwa daga bakin magatakardar shugaban kasar.

 

Advertisement
close button