Connect with us

Uncategorized

Jihar Jigawa ta bada tallafin Awaki 25,605 ga Mata kimanin 8,535

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

A matsayin daya daga cikin shirin tallafi na Jihar, Gwamnatin Jihar Jigawa ta rarraba awaki 25,605 ga mata 8,535 a kwanaki hudu da ta gabata.

A lokacin da gwamnatin dake mulki a yanzu hau mulki, ta gabatar da wannan shiri na bada bashin tallafi na awaki ga matan Jihar, da kuma bada zarafin biya bayan watannai goma sha takwas 18.

Matar gwamnan ta ce kimanin Mata 35,270 ake bukata da dubin cin amfanin wannan shiri a karshen ta, da cewa kudi kimanin Miliyan N176m ake duban kashewa a wannan shiri. in ji ta.

Karanta Kuma Tsohon shugaban kasar Nijeriya, Shehu Shagari ya mutu