Yan Wasan Kwallon kafa ta Najeriya za su fuskanci Yan wasan Kwallon kasar Masar (Egypt) | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labarai Hausa

Yan Wasan Kwallon kafa ta Najeriya za su fuskanci Yan wasan Kwallon kasar Masar (Egypt)

Published

Hukumar Kungiyar wasan kwallon kafa (NFF) ta sanar da cewa wasan zumunci da ke gaba tsakanin ‘Yan Kwallon Najeriya da ‘Yan wasar kwallon Masar zai kasance ne a Filin Wasan Kwallon Stephen Keshi da ke a birnin Asaba, Jihar Delta a ranar 26 ga watan Uku, a Shekara ta 2019.

Karanta kuma A kashin gaskiya so ta kwarai Shugaba Muhammadu Buhari ke da shi ga yan Najeriya gaba daya

Za a yi wannan wasan ne bayan an kammala wasar da ake da ita na gasar kwallon AFCON 2019 a nan fillin kwallon da ke Asaba, Jihar Delta ta Najeriya.

Samu cikakkun labarai a Naija News Hausa

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].