Connect with us

Uncategorized

Muna tabbatar maku da Tsaro mafi kyau ga Zaben 2019 – IGP

Published

on

Shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya, FPRO, Ag. DCP Jimoh MOSHOOD ya bada tabbacin cewa jami’an za su yi iya kokarin su da ganin cewa babu wata matsala ga Zaben 2019 da ke gaba.

Naija News ta ruwaito da cewa Inspekta janaran ‘Yan sandan, IGP Ibrahim Idris, ya yi kira ga hadin kan ‘Yan siyasa su guje wa halayen da zai iya haifar da tashin hankali ga zaben 2019 ta gabato.

Kwanakin baya a nuna irin gwagwarmaya da ‘Yan Sanda suka yi a Jihar Borno don dakatar da wata Bam da wata ‘yar yarinya ke dauke da shi.

Haka kuma IG na Yan Sanda da dakarunsa sun kame dan shekaru 39 a garin Legas, matashin wanda ya yi sanadiyar bama-bamai da suka  tashi a Abuja da kuma fashe Gidan Jaru a Jihar Neja.

Da ganin cin rasa da hukumar ke yi a kwanakin nan, da kuma ikirarin da shugaban yake yi, ba mammaki su sha karfin duk wata tashin hankali da zai ta so a zaben 2019 da ta gabato.

 

Samu cikakkun labarai a koyaushe a Naija News Hausa