Connect with us

Uncategorized

Yau za’a bizne Tsohon Gwamnan Kano, da Shugaban Sojojin Sama, AVM Hamza Abdullahi

Published

on

at

advertisement

Addu’ar karshe ga Marigayi AVM Hamza Abdullahi

A yau Jumma’a da karfe 5:30 na maraice, za’a yi zana’izan Tsohon Gwamnan Kano, da Shugaban Sojojin Sama AVM Hamza Abdullahi.

Za’a gudanar da Addu’ar zana’izar ne a fadan Sarkin Kano a yau Jumma’a dadai karfe biyar da rabi na maraice.

Naija News ta ruwaito da cewa tsohon mai shekara 73, Hamza Abdullahi da aka haifa garin Hadejia ya mutu a ranar Laraba da ta gabata a wata babban asibi a kasar Jameni bayan ya yi rashin lafiyan ‘yan kwanaki kadan.