Connect with us

Uncategorized

Sabuwa: Sanata Dino Melaye ya mikar da kansa ga Jami’an Tsaro

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Sanata Dino Melaye ya sunbuke a hannun Jami’an tsaro

Sanatan, da ake ta faman gwagwarmaya da shi tun ‘yan kwanaki da dama ya sunbuke a hannun Jami’an Tsaro bayan da ya mikar da kansa don an kama shi.

Sanatan ya sunbuke ne a yayin da ake batun zuwa Ofishin Hukumar FSARS bayan barin gidansa.

Rahoto ta bayar cew Dino Melaye ya ki mika kansa ga hukuma a zargin da ake masa na aika wata laifin tun ranar 19 ga watan Yuli, shekara ta 2018 da ta gabata.

Naija News ta ruwaito da cewa Shugaban Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya  DCP Jimoh Moshood ya ce jami’an tsaron ba za su bar gidan Dino Melaye ba sai har sun kama shi”

Ko da shike Senator Melaye ya fada da baya cewa ba nan cikin gidan, ‘Yan Sanda sun ce Dino da kanshi ya bude wa jama’a kofar gidan shiyoyin karfe ukku na ranar jiya, ya kuma mika kansa ga jami’an tsaro.