Labaran Nishadi
Nishadi: An gano beraye biyu a kasar Ghana suna fada a fili
0:00 / 0:00
Abin mammaki, a gano wasu beraye biyu da ke fada da juna a fili da hasken rana
An sami rahoton cewa cewa wannan abin dariya da abin mammakin ya faru ne a kasar Ghana.
A fili, da hasken rana aka hango berayen a yayin da suke fada da juna harma da tsawon minti daya da wasu ‘yan sakan kadan. wani ne da sunan barkwancin nishadi @TrailerJamShow ya aika wannan bidiyon a yanar gizon nishadi ta twitter a ranar 9 ga Watan Janairu, 2019.
Kali bidiyon ka sha mammaki;
https://twitter.com/TrailerJamShow/status/1083032642851885056
Wasu da suka gaan wannan abin mammakin sun ce lallai wata kila ba beraye ba ne, amma kila mutane ne suka juya da sifan dabba.
Karanta kuma: Ba mu da shiri ko niyar yin makirci a zaben 2019 da ke gaba – inji Hukumar INEC
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.