BODY Tags
Connect with us

Uncategorized

NAVY: Jami’an Sojojin Ruwar Najeriya sun fid da Fam na shigar hukumar

Published

on

Hukumar Sojojin Ruwar Najeriya sun fid da Fam na shiga rundunar sojojin.

Kamar yadda jama’a da daman ke a jire don cika fam na shiga rundunar, rundunar sun bada wannan zarafin ga ‘yan Najeriya da ke bukatar hakan kuma da sharudai da dama kamar yadda suka saba bayar wa a kowace shekara.

Ka sami sharudan a nan: SHARUDAN SHIGA NAVY

Kana Iya shiga wannan layi na gaba don cika fam din: Nigerian Navy

 

Ka samu karin labarun Najeriya daga Naija News Hausa