Sabuwa: Ga Alhaji Atiku Abubakar cikin kayan Iyamirai a Owerri, Jihar Imo

Mun sanara da safen nan a Naija News cewa dan takaran shugaban kasa daga Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai ziyarci Owerri, Jihar Imo a yau 22, ga watan Janairu, 2019 don hidimar yakin neman zabe.

Atiku bai je kawai shi kadai ba amma da shugaban Jam’iyyar, Uche Secondus da wasu manyan Jam’iyyar don wanna hidimar.

Ga hotunan saukar dan takaran a birnin Owerri, sauran labarai akan ziyarar zai biyo daga baya