Connect with us

Uncategorized

Ina mai bakincikin abin da ya faru da Yayar Sanata Kabir Marafa – Sanata Saraki

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Babban shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya bayyana bakincikin sa game da abin da ya faru da ‘yar uwar Sanata Kabiru Marafa.

Mun Sanarar a Naija News yau da cewa ‘yan ta’addan sun fada wa yankin Ruwan Bore da hari, inda suka kashe ‘yar uwar Marafa da kuma sace mijinta, Alhaji Ibrahim a nan Gusau, Jihar Zamfara.

“Dole ne hukumomin tsaro su hada gwuiwa da kuma tashi tsaye don ganin cewa an kame wadanda suka aikata irin wannan mumunar harin” inji Sanata Saraki.

Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa da cewa, rabin girman kauyan Ruwan Bore ta kame da wuta sanadiyar harin da ya faru a yau.