Connect with us

Uncategorized

Duk Kasar Waje da ta sa baki ga zaben Najeriya za ta fuskanci mutuwa – El-Rufai

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Gwamnar Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi barazanar cewa duk dan kasar waje da ta kula ko sa baki ga zaben 2019 zata fuskanci mutuwa.

Wannan itace furcin Nasir El-Rufai a bayyanin sa da gidan talabijin na AIT a

Jin wannan bayyani na El-Rufai, ‘Yan Najeriya musanman manyan ‘yan siyasar kasa sun mayar da martani ga wannan.

‘Yan Najeriya sun fada da cewa furcin banza ne Gwamnan yayi, kuma irin wannan furcin ba ta zaman lafiya bane.

Kadan daga bayanan ‘yan Najeriya game da wannan batun na kamar haka a shafin twitter;

Jam’iyyar PDP sun bukaci mataki ta musanman akan wannan irin furci na tashin hankali da Nasir El-Rufai yayi.

Jam’iyyar PDP sun yi barazanar janyewa daga arjejeniyar zaman lafiyar kasa da aka sanya hannu kwanakin baya kamin zaben 2019 ta gabato, don irin wannan furci na tashin hankali da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi.