Sabuwa: Wani Mahaukaci ya bayyana abin da zai faru ga Zaben 2019 | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Sabuwa: Wani Mahaukaci ya bayyana abin da zai faru ga Zaben 2019

Published

Ga bidiyon wani Mahaukacin mutum da ya gabatar da abin da zai auku a zaben watan Fabrairu, 2019.

Bidiyon ya mamaye shafin nishadarwa ko ta ina, Mahaukacin ya ce “Ku zauna a gidan ku, Zaben shekarar 2019 zai kasance da Makirci, Ba zata yiwuwa ba”.

Kalli bidiyon a kasa a shafin twitter;

https://twitter.com/sam_ezeh/status/1092736982130851845

Ko da shike mun sanar a baya da cewa shugaban hukumar INEC, Mahmood Yakubu ya bayyana da cewa, “Hukumar INEC bata da wata shirin makirci ga zaben 2019”.

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].