Kalli Yadda Mutane suka marabci Shugaba Buhari a Jihar Kwara

Yau saura kwanaki 6 ga zaben shugaban kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Kwara don gudanar da hidimar yakin neman zaben, 2019.

Muna da sani a Naija News Hausa da cewa Babban shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki dan Jihar Kwara ne inda shugaba Buhari ya ziyarta a yau.

A halin yanzu shugaban ya shiga Babban birnin Jihar, Ilorin, a nan shiyar Asa-Dam inda aka shirya don hidimar ralin.

Rahoton hidimar zai biyo daga baya….

Kalli Hotunan ziyarar a kasa;

Wasu magoya bayan shugaban, sun aika a shafin nishadarwar Twitter don bayana son su ga shugaba Muhammadu Buhari.