Connect with us

Labaran Najeriya

Zaben 2019: Kali bidiyon yadda shugaban Jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya jefar da Tutar Jam’iyyar

Published

on

at

advertisement

Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a baya da cewa hidimar ralin shugaban kasa na Jam’iyyar APC da aka yi a Jihar Ogun ta karshe da birkicewa.

Ganin wannan abin da ya faru a wajen ralin, shugaba Bola Tinubu ya fusata har ya jefar da Tutar Jam’iyyar APC a kasa cikin taro.

Wannan abin ya faru ne a ranar Litini 11 ga Watan Fabrairun da ta gabata a fillin wasan kwallon kafa na MKO Abiola a Jihar Ogun, kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a baya.

Kalli Bidiyon a kasa;

Mun ruwaito a Naija News Hausa da cewa Bola Tinubu ya kwatanta tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da lallatacen Madara. Ya ce “Obasanjo lallatacen Madara ne, ku jefar da shi a bola”. Amma sai gashi Bola Tinubu na jefar da Tutar Jam’iyyar APC da ya ke shugabanci.

Karanta wannan kuma: Leah Sharibu ba ta Mutu ba – inji Gwamnatin Tarayya