Uncategorized
Zaben 2019: An sace akwatin zabe 12 a birnin Abuja
0:00 / 0:00
Duk da tsananin tsaro da barazanar jami’an tsaron kasa akan zaben shekarar 2019. An kame wasu da akwatunan zabe goma shabiyu da aka rigaya aka dangwala yatsa.
Abin ya faru ne a yankin Asokoro nan birnin Abuja, inda Kwamishanan jami’an tsaron ‘yan sanda, Mista Bala Ciroma ya kame wasu da akwatin zabe.
A halin yanzu ba cikkaken bayani game da abin. zamu sanar da duk wata rahoto da ta biyo baya a kan wannan shafin.
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.