Uncategorized
Hukumar INEC ta fara hidimar sanar da sakamakon zabe
0:00 / 0:00
Hukumar gudanar da zaben kasa a jagorancin Farfesa Mahmood Yakubu, ta fara hidimar sanar da zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai kamar yadda suka bayar a jiya da cewa za su sanar da sakamakon zaben yau Litinin misalin karfe 11 na safiya.
Zamu sanar a nan shafin da sakamakon zaben daga bakin shugaban hukumar.
Labarai zasu biyo baya ….
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.