Kalli yadda 'yan shirin Fim na Kannywood suka jefa kuri'ar su | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kalli yadda ‘yan shirin Fim na Kannywood suka jefa kuri’ar su

Published

Abin sha’awa yadda shahararun ‘yan shirin Fim na Hausa suka fito don jefa kuri’un su ba tare da wata matsala ko hitina ba.

Kowa ya zabi ra’ayin sa cikin kwanciyar hankali ba tsanantawa ko jayayya.

Karanta wannan kuma: Adam A. Zango ya bayyana dalilin da ya sa ya komawa Jam’iyyar PDP

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.