Uncategorized
Ga Rahoton Zaben Shugaban Kasa ta Jihara Neja
0:00 / 0:00
Hukumar zaben kasa, INEC ta gama gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa ta Jihar Neja.
Ga rahoton a kasa, kamar haka;
Kimanin mutane suka yi rajista: 2,375,568
Kimanin mutane da aka ba wa daman zabe: 911,964 Total
Kimanin mutane da suka jefa kuri’a: 896,976
Kimanin Kuri’u da aka amince da su: 851,937
Kimanin Kuri’u da aka ki amince da su: 45,039
Ga sakamakon Jam’iyyu da aka jefa wa kuri’a ;
AAC: 324
ADC: 588
ADP: 2,582
APC: 612,371
PDP: 218,052
SDP: 239
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.