Connect with us

Labaran Najeriya

Zaben2019: Ga yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben shugaban kasa

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa

Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe sanar da sakamakon rahoton zaben shugaban kasar Najeriya. Rahoto ta bayar kamar yadda hukumar ta sanar da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC, shugaba Muhammadu Buhari ne ya lashe tseren takaran shugaban kasa ta shekarar 2019.

Kalla a kasa cikakken rahoton sakamakon zaben kowace jiha, da kuma;

Zaben Shugaban Kasa
Jihohi Jam’iyya Jam’iyya
Jihohi Jiha Jam’iyyar APC Jam’iyyar PDP
Jihar Ekiti EKITI 219,231 154,032
Jihar Ondo ONDO 241,769 275,901
Jihar Gombe GOMBE 402,961 138,484
Jihar Osun OSUN 347,634 337,377
Jihar Kwara KWARA 308,984 138,184
Jihar Nasarawa NASARAWA 289,903 283,847
Jihar Oyo OYO 365,229 366,690
Jihar Benue BENUE 347,668 355,255
Jihar Adamawa ADAMAWA 378,076 410,266
Jihar Kaduna KADUNA 993,445 649,612
Jihar Imo IMO 140,463 334,923
Jihar Plateau PLATEAU 468,555 548,665
Jihar Yobe YOBE 497,914 50,763
Jihar Enugu ENUGU 54,423 355,553
Jihar Lagos LAGOS 580,825 448,015
Jihar Kogi KOGI 285,894 218,207
Jihar Anambra ANAMBRA 33,298 524,738
Birnin tarayya – FCT FCT 152,224 259,997
Jihar Ebonyi EBONYI 90,726 258,573
Jihar Ogun OGUN 281,762 194,655
Jihar Jigawa JIGAWA 794,738 289,895
Jihar Abia ABIA 85,058 219,698
Jihar Niger NIGER 612,371 218,052
Jihar Edo EDO 267,842 275,691
Jihar Bauchi BAUCHI 798,428 209,313
Jihar Kano KANO 1,464,768 391,593
Jihar Katsina KATSINA 1,232,133 308,056
Jihar Taraba TARABA 324,906 374,743
Jihar Cross River CROSS RIVER 117,302 295,737
Jihar Akwa Ibom AKWA IBOM 175,429 395,832
Jihar Borno BORNO 836,496 71,788
Jihar Delta DELTA 221,292 594,068
Jihar Bayelsa BAYELSA 118,821 197,933
Jihar Sokoto SOKOTO 490,333 361,604
Jihar Kebbi KEBBI 581,552 154,282
Jihar Zamfara ZAMFARA 438,682 125,423
Jihar Rivers RIVERS 150,710 473,971
                    JIMLA 15,191,847 11,262,978

Rahoton ya bayar da cewa shugaba Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ya samu jimlar kuri’u = 15,191,847

Shi kuma Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran Jam’iyyar PDP na da kuri’u = 11,262,978

A Karshe bayan bambanta sakamakon, an gane da cewa shugaba Muhammadu ya lashe tseren zaben ne da kuri’u =

= 3,928,869 fiye da Atiku Abubakar.

Hukumar INEC kuma ta gabatar da Buhari a matsayin sabon shugaban kasa na Najeriya ga zaben shekarar 2019. Wannan itace karshe zaben shugaban kasa ta bana.

Zamu sanar da kowace labari da ta biyo baya a wannan shafin, www.hausa.naijanews.com