Connect with us

Uncategorized

An soma Rajista na ‘yan bautan kasa (NYSC)

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Rajista na masu zuwa bautar kasa (NYSC) ya fara a yau Litinin 4 ga wata Maris, shekara ta 2019.

Hukumar da ke kulawa da ‘yan bautar kasa (NYSC) sun gabatar da fara rajista na masu zuwa bautan kasar, watau baji na farko (Batch A) ta shekara ta 2019.

Rajistan ya fara ne a yau 4 ga watan Maris, 2019 kuma za a dakatar da shi a ranar Talata, 19 ga wata Maris ta shekarar 2019.

Hukumar ta gabatar ne da hakan ga Naija News Hausa a shafin Facebook ta su a yau Litinin.

Ka shiga wannan shafin (NYSC) don gane yadda zaka iya shigar da naka rajistan a cikin lokaci.

Shafin ‘yan bautan kasa: National Youth Service Corps