Connect with us

Uncategorized

Bidiyo: Ka sha labaran Kannywood ta shafin Youtube

 

Ka sha taikaitaccen labarai daga Kannywood a shafin Youtube na su a yau.

Taken Labaran na kamar haka:

  • Nafisa Abdullahi zata yi Aure?
  • Sai Mun kashe duk dan fim din Hausa…
  • Ali Nuhu da Adam A Zango suna ta rabawa yan kannywood kudi
  • Adam A Zango yayi kyautan Kudi dan Buhari yaci zabee
  • An Kwace wa Maryam yahaya shafin Instagr

Ka bi shafin Hausa.NaijaNews.Com don samun cikakkun labaran Najeriya a fanin Siyasa, Al’ada, Tsaro, Kiwon Lafiya, Ilimin Fasaha, Shugabanci da dai sauransu.

 

Advertisement
close button