Connect with us

Uncategorized

Kalli bidiyon yadda aka kone Ofishin Hukumar INEC a Jihar Ebonyi

Published

on

at

advertisement

Mun sanar a Naija News Hausa da safiya da cewa wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wuta ga Ofishin hukumar INEC da ke Jihar Ebonyi. Abin ya faru ne a yankin Ekka, Umuoghara, Amuda da Ezza ta Jihar Ebonyi. Kamar yadda muka sanar da cewa ‘yan ta’addan sun fada wa wajen ne misalin karfe 2 na safiyar yau Asabar, 9 ga watan Maris, 2019. Ranar Zaben Gwamnonin Jiha da ‘yan Majalisar Wakilan Jiha.

Mun kuma fada da cewa zamu gabatar da duk hirar da ya biyo bayan hakan. Mun iya gano bidiyon yadda aka kone Ofishin da kayakin zabe da ke a wajen duka.

Kalli bidiyon a kasa, kamar yadda wani ya rabar a layin twitter;

https://twitter.com/mo_swish/status/1104345679428767744