Connect with us

Uncategorized

2019: Kalli yadda Hukumar INEC ta bayar da takardan shugabanci ga ‘yan Majalisa

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC), ta gabatar a baya da cewa zata bayar da takardan komawa ga shugabanci ga ‘yan gidan majalisa a ranar Alhamis. Kamar yadda muka sanar a baya a Naija News Hausa.

A yau Alhamis 14 ga wata Maris 2019, a Abuja, babban birnin tarayya, Hukumar INEC ta bayar da takardan komawa ga kan mulki ga ‘yan majalisun kamar yadda suka sanar a baya.

Kalli bidiyon hidimar a kasa;

Presentation of Certificates of Return to House of Representatives-elect

Posted by INEC Nigeria on Thursday, March 14, 2019