Kalli yadda masoyan Ali Nuhu suka taya shi murnan ranar haifuwa | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kalli yadda masoyan Ali Nuhu suka taya shi murnan ranar haifuwa

Published

Mun ruwaito a baya a nan Naija News Hausa da cewa Ali Nuhu, shahararren dan shirin wasan fim na Hausa ya kai ga karin shekaru.

Bayan sakonnai ta gaisuwar fatan alkhairi, kalli yadda abokannan shirin Kannywood, masoya da Iyali suka taya Ali Nuhu murna da hada bikin nishadi don murna.

Kalli Hotuna da Bidiyo a kasa;

Kalli bidiyo a kasa;

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].