Uncategorized
Ga Jerin Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya bisa zaben 2019
Bisa zaben da aka gudanar a kasar Najeriya makonnai da suka gabata a jagorancin Hukumar gudanar da zaben kasar (INEC) a shekarar 2019, Naija News Hausa ta tsarafa da jerin sunayan Gwamnoni da suka lashe zaben a dukan Jihohin kasar.
Ko da shike zaben ya kasu biyu ne, kamar yadda hukumar ta gudanar da hidimar zaben. An fara zaben Gwamnoni ne a ranar 9 ga watan Maris 2019, aka kuma kamala shafi na biyu a ranar 23 ga watan Maris 2019, bisa matsalar da aka samu wajen zaben da aka yi a baya.
Duk da hakan, Naija News Hausa ta gane da cewa har wa yau ba a karshe zaben Jihar Rivers ba, sai har ranar 2 ga watan Afrilu 2019, kamar yadda aka sanar.
Ga Jerin Sunayan a nan;
SUNAN GWAMNA JAM’IYYA JIHA
1. Ifeanyi Ugwuanyi – PDP Enugu State.
2. David Umahi – PDP Ebonyi State
3. Inuwa Yahaya – APC Gombe State
4. Okezie Ikpeazu – PDP Abia State
5. Abubakar Bello – APC Niger State
6. Seyi Makinde – PDP Oyo State
7. Emmanuel Udom – PDP Akwa Ibom State
8. Prof. Ben Ayade – PDP Cross River
9. MaiMala Buni – APC Yobe State
10. Babajide Sanwo-Olu – APC Lagos State
11. Dapo Abiodun – APC Ogun
12. Ifeanyi Okowa – PDP Delta
13. Babagana Zulum – APC Borno
14. Mallam Nasir El-Rufai – APC Kaduna)
15. Hon. Emeka Ihedioha – PDP Imo
16. Mohammed Badaru – APC Jigawa
17. Aminu Masari – APC Katsina
18. Atiku Bagudu – APC Kebbi
19. Abdulrahman Abdulrazaq – APC Kwara
20. Abdullahi Sule – APC Nasarawa
21. Muktar Idris – APC Zamfara
22. Darius Ishaku – PDP Taraba
23. Samuel Ortom – PDP Benue
24. Abdullahi Umar Ganduje APC Kano
25. Aminu Tambuwal – PDP Sokoto
26. Simon Lalong – APC Plateau
BA A GUDANAR DA ZABEN GWAMNONI BA A JIHOHIN DA KE A KASA
JIHA JAM’IYYAR DA KE SHUGABANCI SUNAN GWAMNA
27. Ekiti APC – John Fayemi
28. Bayelsa PDP – Seriake Dickson
39. Kogi APC – Yahaya Bello
30. Osun – Anan kan karar game da Gwamna Gboyega Oyetola da Ademola Adeleke daga Jam’iyyar PDP
31: Ondo APC – Rotimi Akeredolu
32. Edo APC – Godwin Obaseki
33. Adamawa – Ba a gabatar da da sakamakon zaben ba tukuna
34. Rivers – Ba a gabatar da da sakamakon zaben ba tukuna
35. Bauchi PDP – Sen. Bala Mohammed