Zaku ko tayar da Hitina, idan har kuka kame Uche Secondus, Sanata Dino ya gayawa APC

Sanatan da ke wakilcin Jihar Kogi daga Jam’iyyar PDP, Sanata Dino Melaye ya daga yatsa da kuma bayyana wata shiri kamar yadda ya bayar cikin bayanin sa, da cewa Jam’iyyar APC na kokarin su kame Ciyaman na Jam’iyyar PDP ga hidimar zaben tarayya, Uche Secondus.

Naija News Hausa ta gane da hakan ne a wata sakon da Sanata Dino ya aika a layin yanar gizon nishadin sa ta Twitter, inda ya bayyana da cewa Gwamnatin Tarayya da Jam’iyyar APC na kadamar da shirin kame Uche.

“Wahala da Hitina ko zata tashi idan har Gwamnatin Tarayya da Jam’iyyar APC suka kame Uche Secondus” inji Sanata Dino Melaye.

Kalli sakon a kasa, kamar yadda Dino ya aika a layin yanar gizon sa ta Twitter;