Connect with us

Uncategorized

Kalli Wata ‘Yar Macce da ke Sanye da Hijabi amma ta shiga rawa kusan a Tsirare

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Ada idan ka ga Macce da Hijabi ka san da cewa lallai Musuluma ce ta kwarai kuma macce ce mai tarbi’a, amma a yau da kuma zamanin nan da muke ciki “ba ka iya gane abu kulle a cikin bakin leda.”

An san Najeriya ne a zaman daya daga cikin kasashen da ke son nuna addini kwarai da gaske. Ko kai Kirista ne, ko Musulumi ko kuma ta Gargajiya, son kake a gane ko wani addini kake bi. Kuma kowa na fa’ariyya da addinin sa. A duk inda kuma ka ga mutun sanye da kayan da ke nine da addini sa, musanman idan kai Musulumi ne, da zarar an gano ka sanye da Jalabiyya ko kuma macce da ke sanye da Hijabi, ko kuma wata shiri da ya bayyana bin doka ko biyayya ga Addinin Islam, kwarai da gaske kana da tabbacin cewa wannan ko wacce Musulumi/Musuluma ce ta kwaran gaske, Ba tare da jinkirin zucciya ba.

Abin Kaito da ban mamaki, Naija News Hausa ta ci karo da wata ‘yar macce a yau da ke sanye da Hijabi, amma harkan da aka gano ta dashi bai bayyana halin Musuluma ta kwarai ba.

An gano ‘yar maccen sanye da Hijabi ne tana rawa kusan a tsirare a wata gidan kulob.