Connect with us

Uncategorized

Bidiyo: Kalli yadda Sarkin Kano ya nada wani dan China a matsayin Wakili

 

Naija News Hausa, Labaran Hausa, Sarkin Kano, Wakilin 'Yan Chana, Hausa News, Labaran Arewa

Mai Martaba, Sarki Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano ya nada wani dan Chana a matsayin wakilin ‘yan Chana da ke a Jihar.

Naija News Hausa ta gano da wannan ne a wata sanarwa, inda aka nuno wani masana’anci dan China mai suna ‘Mike Zhang’ sanye da rawani akan shi.

Kalli bidiyon a kasa;

Kalla wannan: Kannywood: Jerin Manyan Masu Kudi a fagen shirin Fim na Hausa

Advertisement
close button