Connect with us

Uncategorized

Rundun Sojojin Sama sun saki Jerin Sunayan masu zuwa Intabiyu, Kalla a kasa

Published

on

Bayan cike-ciken fom da Jarabawa, Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya sun fitar da Jerin sunayan mutane da suka samu fita daga jarabawan da kuma zamu je wajen intabiyu.

An saki Jerin sunayan ne bisa Jiha da Jiha kamar yadda aka saba.

Ka shiga wannan Layin 2019 Nigerian Aiforce Shortlist don binciken sunanka ko sunan ki.