Connect with us

Uncategorized

Sanarwa: Ga Aiki ga Masu nema, Kamfanin Airtel na Daukan Ma’aikata

Published

on

at

advertisement

Shin ka gama karatun jami’a, ka karbi takardun ka kuma kana neman aikin yi a kowace Kamfani? Tau gaka ga Aiki.

Kowa ya san da cewa samun aiki bayan kamala karatun Jami’a a Najeriya ya zama mawuyacin abu a halin da ake ciki, sai wani da wani.

Idan baka da dogon kafa a kasar, tau kai da samun aiki sai Allah ya sa hakan ya faru a sauwake da ikon sa, don abin bai saura da sauki ba kamar yadda take a da.

A halin yanzu ‘yan makarantan Jami’a da suka kamala karatu da tsawon shekaru sun yi yawa, ga sabbi, ga kuma wadanda aka dakatar daga dan aikin da suke maleji.

Ga Sabon Sanarwa; Watakila ka Dace

Naija News ta samu tabbacin cewa Kamfanin Sadarwa ta Airtel na Daukan Ma’aikata a wannan lokaci.

Don samun cikakken bayani da abin da ake bukata, da kuma cika Fom na shiga aiki Kamfanin Airtel, ka bi wannan layin AIRTEL RECRUITMENT