Connect with us

Labaran Najeriya

Ahaaa! Abin da Kyawo: Kalli Tsohin Hotunan Buhari da Matarsa Aisha da baka taba gani ba

Published

on

at

advertisement

Naija News Hausa ta ci karo da wani tsohon hoto da shugaba Muhammadu Buhari da Matarsa Aisha Buhari suka dauka shekaru da suka shige a baya.

Ko da shike ba a samu gane ko a wani shekara ne suka dauki wannan hoton ba, amma hoton na da alamun dadewa kwarai da gaske.

Ashe daman tun can, Aisha kyakyawa ce, haka kazalika mijin, Buhari shi ma tun a farko gaye ne mai kyan gani ga ‘yan mata.

Kalli Hoton Buhari da Safinatu, Matar Shugaba Buhari na da

KARANTA WANNAN KUMA: Hukumar EFCC sun kame dan Uwan Shinkafi da Naira Miliyan 60 cikin Mota