Connect with us

Labaran Najeriya

#EidFitr: Kalli ganawar shugaba Buhari da Abubakar Salami a Makkah

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Naija News Hausa ta ci karo da hadewar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a kasar Makkah, Saudi Arabia tare da tsohon shugaban Najeriya a mulkin Sojoji, Janara Abdulsalami Abubakar, Ciyaman kuma ga Kwamitin Hadin Kai da Zamantakewar kasar Najeriya.

Naija News ta gane da cewa Buhari ya marabci Abdulsalami ne a wata taron Kungiyar Musulunci (OIC) shugaba Buhari ya je a ranar 2 ga watan Yuni 2019, kamar yadda shugabancin kasar ya bayar.

KARANTA WANNA KUMA; Ka Manta da zancen Gina wa Fulani Gidan Radiyo, Urhobo sun Kalubanlanci Buhari