Connect with us

Uncategorized

Kalli lambar maki da JAMB ta bayar ga shiga kowane Jami’a a shekarar 2019

Published

on

Hukumar Gudanar da Jarabawan shigaba babban Makarantan Jami’o’i a Najeriya, JAMB ta gabatar da jerin maki da makarantun Najeriya ke bukata da shiga Jami’a a shekar 2019.

Kalli sunayan Makarantu da jerin lambar maki da suke bukata;