Connect with us

Uncategorized

Maza! kuyi binciken akan Gwagwan Biri da ya hadiye Naira Miliyan N6.8m – Ganduje

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarni ga hukumar bincike da cin hanci da rashawa don bincike ga Naira Miliyan Shidda da dubu dari Takwas (N6.8m) da ake zancen cewa wani gwagwan biri ya hadiye a gidan adana dabobin Jihar.

Naija News Hausa ta fahimta bisa sanarwa da cewa gwagwan birin ya hadiye kudin ne da aka samu daga wadanda suka ziyarci gidan kulawa da dabobin a lokacin hidimar Sallar Eid.

Gwamnan Ganduje ya bada umarnin binciken ne a ranar Jumma’a da ta wuce da bukatar cewa su kafa kai ga bincike da al’amarin. Ko da shike rahotannai ta bayar bisa sanarwan da babban magatakarda ga gwamnan, Mista Abba Anwar yayi a ranar Lahadi da ta wuce da cewa hukumar sun fara bincike game da lamarin.

Har yanzu zancen yadda gwagwan birin ya hadiye kudi mai irin wannan yawa ya zan da mamaki ga jama’a duka, a yayin da ake binciken gaskiyar zancen.

Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Jami’an tsaro sun kame Barayi Hudu masu sace-sacen Mutane a Jihar Neja

A bayanin jami’in tsaron yankin, Mista Ikwoche ya fada da cewa mista Gbako ya sanar da su da cewa bayan da ya tashi daga barci a wata safiya a gidansa, sai ya tarar da wata wasika da aka wallafa da kuma jiye kofar gidansa.