Labaran Najeriya
Aha! Kalli Hoton Gwamnan Jihar Neja da baka taba gani ba
0:00 / 0:00
Naija News Hausa ta ci karo da wani tsohon hotunan gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello.
Ka ga gwamna Bello ya chake da zanzaro cikin kakin bautan kasa (NYSC). Gidan labaran nan ta gane da cewa Gwamna Bello ya dauki wannan hoton ne a kamp lokacin bautan kasar a birnin Calabar. Ko da shike yayi bautan kasar ne a birnin Port Harcourt, babban birnin tarayyar Jihar Rivers.
Ka tuna Naija News Hausa ta ruwaito da tsohin hotunan shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari.
Kalli Hoton Gwamna Alhaji Abubakar Sani Bello a kasa;
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.