Connect with us

Uncategorized

An fitar da Jerin sunayan wadanda zasu yi jarabawan shiga Dan Sanda a shekarar 2019 (Kalla a kasa)

Published

on

Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya ta fitar da jerin sunan wadanda zasu tafi jarabawan shiga aikin Dan Sanda a shekara ta 2019.

Kamar yadda aka saba a kowace karo, bayan cika fom na shiga dan sanda akwai jarabawan da ake yi don daukar wadanda suka fiye da kokartawa da kuma dacewa bisa gwaji ga shiga aikin tsaro a kasar.

Naija News Hausa ta gane da jerin sunar ne kamar yadda hukumar ‘yan sandan Najeriya ta fitar dashi a ranar Lahadi da ta gabatar, sunayan kuma a jere bisa jiha da jiha.

Ka/Ki bi wannan layin yanar gizo da ke a kasa don binciken ko wata kila ka dace da fitar sunan ka ko sunan ki a shiga aikin tsaron kasar.

Dangwala wannan layin don binciken Sunan Ka ko Sunan Ki.