Kali bidiyon yadda Mazaunan Jihar Anambra suka kori Makiyaya Fulani daga yankin su | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Kali bidiyon yadda Mazaunan Jihar Anambra suka kori Makiyaya Fulani daga yankin su

Published

Naija News Hausa ta gano da wata Bidiyon yadda mazaunan shiyar Nnewi ke korar wasu makiyaya Fulani daga garin su.

Wannan matakin mazaunan ya biyo ne bayan da suka gane da mugun hali da hare-haren makiyayan a yankin su ta Nnewi, a Jihar Anambra. A hakan ne al’ummar yankin suka tashi kai tsaye da tabbatar da hana makiyaya zama ko yawo a Jihar.

Ka ga yadda aka korar makiyayan a cikin bidiyo da ke a kasa;

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].