Uncategorized
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Makarfi, ya ratsa tsohon sa
0:00 / 0:00
Allah ya jikan rai! Karshen Rayuwa ta kawo Baban Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna
Naija News Hausa ta sami rahoton cewa Babban Ahmed Makarfi, tsohon gwamnan Jihar Kaduna da kuma tsohon Ciyama na jam’iyyar dimokradiya (PDP) ta jihar, ya mutu.
Bisa sanarwan da masu yada labaran Inside Arewa suka bayar, an bayyana da cewa za a yi hidimar zana’izar tsohon ne a misalin karfe 4:00PM na maraicen yau Talata, 16 ga watan Yuli a bisa dokan Islam.
Allah ya sa ya huta lafiya! Amin.
Ka tuna mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Barayi sun kashe ‘yan Kabu-Kabu biyu a Jihar Kaduna
© 2024 Naija News, a division of Polance Media Inc.