Kannywood: Northflix ta sanar da mayar da Fim din SAREENA kan Manhajar | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kannywood: Northflix ta sanar da mayar da Fim din SAREENA kan Manhajar

Published

Kanfanin da ke yada fina-finan Hausa akan Manhajar, Northflix na sanar da mayar da fim din SAREENA da a baya aka cire daga jerin fina-finan da ke kan Manhajar don wasu dalilai.

Karanta sanarwan a kasa;

A madadin hukumar gudanarwar Northflix da kuma furodusa Bashir Maishadda, muna farin cikin sanar sa ku cewa yanzu haka mun mayar da fim din SAREENA kan Manhajar Northflix kamar yadda muka yi muku alkawari.

KARANTA WANNAN KUMA; Dalilin da yasa wata Mata ta zuba wa Mijinta Ruwan Zafi ga Azakarin sa

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.