Connect with us

Uncategorized

Karshen kwanaki: Diyar Sheikh Gumi ta Mutu

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Maryam Ahmad Gumi, diyar sanane da babban Masanin Qur’ani da karatun Islam, Sheikh Gumi, a yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019 bayan da tayi jayaya da rashin lafiyar wata ciwo da ake cewa ‘sickle cell anemia’.

Bincike ya nuna da cewa Maryam na kame da rashin lafiyar ne kamin Azumin Ramadan da aka kamala kwanar baya. Bisa bayanin Malam Tukur Mamu, wanda ya wakilci Iyalin Gumi ta sanar da mutuwar Maryam, ya bayyana da cewa a yau ne za a yi hidimar zana’izar yarinyar bayan Sallar Zuhur a yau.

Haka kazalika ya bayyana cewa za a yi hidimar addu’ar ne a kofar gidan Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

KARANTA WANNAN KUMA; Dalilin da yasa wata Mata ta zuba wa Mijinta Ruwan Zafi ga Azakarin sa.