Connect with us

Labaran Najeriya

Ga cikakken jerin sunan Ministoci 43 da shugaba Buhari ya bayar ga Majalisar Dattawa

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Ka tuna mun ruwaito a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka gabata da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da jerin sunayan sanatocin da zasu yi wakilci a rukunin shugabancin sa ta karo na biyu.

Bayan hakan ne shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan yayi ganawar gaggawa ta kofa kulle da ‘yan majalisa, ko da shike ba a bayyana abin da suka tattauna a zaman ba, amma a karshe an bayyana da cewa gobe Laraba, 23 ga watan Yuli, Majalisar zata fara Tantancewa ta musanman ga sunayan da aka bayar don amincewa ga zaman Minista a kasar ga shugabancin Next Level.

Ga Jerin Sunayan Ministocin 43 da Jihohin su kamar yadda shugaba Buhari ya bayar a kasa;

1. Dr Uchechukwu Ogah (Abia)
2. Muhammad Musa Bello (Adamawa)
3. Sen Godswill Akpabio (Akwa Ibom)
4. Chris Ngige (Anambra)
5. Sharon Ikeazu (Anambra)
6. Adamu Adamu (Bauchi)
7. Amb Mariam Katagum (Bauchi)
8. Timipre Silva (Bayelsa)
9. Sen. George Akume (Benue)
10. Mustapha Baba Shehuri (Borno)
11. Goddy Jedi Agba (Cross River)
12. Festus Keyamo (Delta)
13. Ogbonnaya Onu (Ebonyi)
14. Dr Osagie Ehanire (Edo)
15. Clement Anade Agba (Edo)
16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti)
17. Geofery Oyeanma (Enugu)
18. Ali Isa Ibrahim pantami (Gombe)
19. Emeka Nwajuba (Imo)
20. Eng. Sulaiman Adamu (Jigawa)
21. Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna)
22. Dr. Mohammed Mahmoud (Kaduna)
23. Sabo Nanono (Kano)
24. Maj Gen. Bashir Magashi (Kano)
25. Hadi Sirika (Katsina)
26. Abubarkar Malami (Kebbi)
27. Ramatu Tijani (Kogi)
28. Lai Mohammed (Kwara)
29. Gbemisola Saraki (Kwara)
30. Babatunde Raji Fashola (Lagos)
31. Sen. Adeleke Mamora (Lagos)
32. Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa)
33. Amb. Zubairu Dada (Niger)
34. Olamilekan Adegbiti (Ogun)
35. Sen. Tayo Alasoadura (Ondo)
36. Rauf Aregbesola (Osun)
37. Sunday Dare (Oyo)
38. Pauline Tallen (Plateau)
39. Rotimi Amaechi (Rivers)
40. Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto)
41. Eng. Saleh Mamman (Taraba)
42. Abubakar B. Aliyu (Yobe)
43. Sadiya Umar Faruk (Zamfara)