Labaran Najeriya
Eid El-Kabir: Kalli Bidiyon Aisha Buhari a Lokacin da ta ke Jifar Shaidan a Makka
0:00 / 0:00
Naija News Hausa ta ci karo da bidiyon lokacin da Aisha Buhari, Matar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ke jifar shaidan a Makka.
Ka tuna da cewa jifar shaidan a birnin Makka na daya ne daga cikin al’adar da ake yi a kowace shekara a lokacin hidimar Hajj ga wadanda suka tafi kasar Makka, a Saudiyya.
Naija News Hausa na da fahimtar cewa a lokacin al’adar, Musulunmai da suka tafi kasar Makka a dukan fadin duniya kan tafi jifar dutsi a ginshiƙi Uku da ake kira a da da suna (JamarÄt), a Mina, gabas na Makka.
Kalli bidiyon a kasa kamar yadda aka rabar a layin yanar gizon Instagram;
https://www.instagram.com/p/B1ACrbTnVCe/?utm_source=ig_embed&utm_campaign=embed_video_watch_again
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.