Connect with us

Uncategorized

Bidiyo: Kalli Yadda ake wa ‘yan Najeriya a kasar South Africa

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Tashin hankali ga ‘yan Najeriya a yayin da ‘yan Kasar South Africa ke nuna kiyayya ga ‘yan Najeriya ta kashe su da jifar duwatsu, harbin bindiga da mugun bugu har ga Mutuwa, Konewa da wuta har ga Mutuwa da dai sauransu. Duk wannan harin wai don mamaye kasar su da kuma maye gurbin su wajen ayuka a Kanfanonin kasar.

Naija News Hausa ta fahimta da cewa har ma shugaban Jami’an tsaron kasar a wata bidiyo da aka rabar a layin yanar gizo ya bada hadin kai ga ‘yan South Afrika da daukan mataki kan ‘yan Najeriya da ke a kasar.

Kalli Kadan daga Cikin Hare-Haren da ‘yan Kasar ke yiwa ‘yan Najeriya;

A Yau Naija News Hausa ta gano da wannan da ke a kasa, Inda ‘yan Najeriya da ke South Africa suka fito da Adduna da Makamai don shirin ganawar Fushi da ‘yan South Africa.

Kalli Bidiyo