Nishadi: Umar M Sharif Ya Fito da Sabuwar Waka 'SABADA' tare da Korede Bello | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Nishadi: Umar M Sharif Ya Fito da Sabuwar Waka ‘SABADA’ tare da Korede Bello

Published

Shahararran Mawaki, Dan Shirin Fim da kuma jigo a Kannywood, Umar M Sharif ya fitar da sabuwar waka mai taken ‘SABADA’, hade da shahararran Mawaki da dan tashe a Najeriya, Korede Bello.

Naija News Hausa ta samu tabbacin fitar wakar ne bisa wata sako da aka aika a layin yanar gizon Nishadi da Twitter a ranar 2 ga watan Satumba 2019 ta hannun Umar da kansa @OfficialMSharif.

Kalli Sanarwan a Kasa, bisa nan ga Wakar a nan Kasa:

https://twitter.com/OfficialMSharif/status/1167491683199672322

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].